Shugabancin zauren muƙabala da Malam Abduljabbar a Kano ya karɓi ƙorafin Malamin inda ya buƙaci a kunna kofarin da malaman Kano suka kai ƙararsa ga gwamnati. Kuma shugaban shirya muƙabalar Dakta Tahar Adamu Baba Impossible ya amince a kunna ƙorafin tun daga farko har ƙarshe domin yin adalci ga Abduljabbar. Kuma yanzu muƙabalar za ta karkata ne kan korafin na malaman Kano kamar yadda Abduljabbar ya buƙata.
Agajahub publishers