Yadda Ake Gane Kumburin Farji dakumamaganceshi
Kumburin farji abune dake samun mata kanana da manya,manyan abun dake jawosu sune BACTERIAL VAGINOSIS,TRICHOMONIASIS,YEAST INFECTION,VAGINAL ATROPHY, duka wadannan sunan cutukane dake sa kumburin farji kuma akwai abubuwan gida dake taimakawa wajen magancesu
Yadda Ake Gane Kumburin Farji
Wari
Kaikayi
Fitar wani ruwa
Jin kuna in kina saduwa
Gun zaiyi ja ya kumbura
1. TAFARNUWA
Angano cewa tafarnuwa na iya hana cuta sakewa,tana taimakawa garkuwar jiki,kisamu tafarnuwa kinaji,ko kinacin abu mai dauke da ita,ko ki hadata da man zaitun kina shafawa a gun kullun
2. WATA YAR BISHIYA(chamomile)
Yana hana kumburi,kaikayi
Kisamo ganyen shayinsa,kisa cikin ruwan zafi,bayan yan mintina ki cire kisa cikin firij yayi kamar minti 10,saiki sa a gun
3 Yogurt
4. Man Apple
Yana hana cuta zama a farjinki
Man Oregano
Sa Kankara
Yana rage ciwon gun,yadda zakiyi shine samo abu mai kyua mara datti dan karkikara cuta sai kisa agun na minti daya sai ki cire ki maimaita
Turmeric Da Madara
Yana taimakawa waen fada da cutuka,ki dakashi sai ki zuba a madara kisa
5 Tsafta