Yadda Ake Tsuke farji(viginal tightening)

 Yadda Ake Tsuke farji(viginal tightening)

Bayan aure lokacin da mace da mijinta sukecin karansu ba babbaka ana rayuwa mai dadi ta aure,saidai kash wannan rayuwa ba kodayaushe take zama yadda akesoba,anasamun matsaloli irin su farji ya saki ba kamar daba. Yawancin abubuwan dasukafi kawo wannan matsala sune daukan ciki da kuma haihuwa sabida nauyi da suke karawa farji da talewarsa. Anan zamu kawomuku yadda zakushanyo wannan matsala a gidanta.

Cin abinci na kwarai mai dauke da sinadarin jikin mata wato estrogen,irinsu ayaba,karas,tufa,soya beans da sauransu

Kegel exercise

wannan exercise yana taimakawa kwarai wajen meda farji ya zama kamar yadda yake da. Yadda akeyi shine zaki nemo naman dayake controlin fitsrinki zakijishi a karkashinki inkina fitsarin wato PC muscle,saiki ki zamo babu fitsari a mararki sannan ki kwanta a gadon bayanki kina yin wannan exercise kuma kina matse shi  naman kamar irin kina matse fitsari dan karya fito

3. Squating  wannan exercise yana da sauki saidai ba kowa keyinsa dede ba,kuma shi ba iya tsuke farji yakeba yana da wasu aikin a jikin mace kamar karamata girman duwawunta kuma suyi shape.

4. Legs up zaki kwanta a bayanki ki mikar da kafafuwanki sama daya bayan daya ko kuma kina waresu gefe kadan bayan kin mikar da kafafuwan

5.Yin yoga

6.Mai (Gel) da ake saidawa dan magance matsalan, yana da sauki wajen amfani,zaki matso gel din a yan yatsunki saiki safa a wall din farjin, gel din yafi amfani inkina hadawa da abubuwan da muka fada na sama

Agajahub publishers

Leave a Comment

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Scroll to Top