Yadda zaki gyara jikinki fatarki tayi laushi

 Copied By

YAYA HAYAT 

        (admin 

   Hayat hausa novels

Hausa novels and fashion

Cool novel, makeup and kitchen1⃣

                   AND 

Cool novel, makeup and kitchen2⃣) 

      WHATSAPP NO:

   +2347039625239

💄💅GYARA SHINE MACE🍝☕

    Kula da tafin hannuwa

Laushi tafin hannu ga mace yana da muhimmaci sosai yayinda bushewarsa yake da tattare da matsala,

   Hanyoyin kula da tafin hannu

Domin sanya laushin hannu

1⃣kullum bayan kin gama aiki ki hada man xaitun da gishiri kadan ki rinka shafawa sau1 ko 2 a rana.

2⃣ki hada suga da butter ddai misali ki rinka murzawa a hannunki yyi misali mintuna goma.

3⃣ki matsan ruwan lemun tsamin da man xaitun ki dunga shafawa a hannunki xai dauwama da laushi.

4⃣ki hada gishiri da turare miski da lemun xaki ki dunga shafawa ko wani dare.

   Da yawa daga cikin mata ba kowace bace tasan cewar idan ta gama wanke~wanke ta samu ruwan dumi ta wanke hannu ta sannan ta shafe shi da mai ,duk matar da taken hakan bata da matsala da burshewar tafin hannuwa.

   BY ADMINS 4LOVERS

08146489976 RAHAMA LUVLY AMEEN

09032338143 HASSY COOL

07060719237 FADEELACY

07065151589 PRINCESSS

    💄💅GYARA SHINE MACE🍝☕

Luv u ol fancyssss💋💋💋

Agajahub publishers

Leave a Comment

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Scroll to Top