Yadda zaki kauda wari a farjinki a gida

 Yadda zaki  kauda wari a farjinki a gida

Warin farji common abu ne da mata ke fama dashi a fadin duniya wanda suke iya saminsa sau daya ko biyu a rayuwarsu,abubuwan dake kawo irin wannan abu kala kala ne kamar su infection.cutukan saduwa,rashin kula. In warin farji daga infection ne yana farawa da kaikayi,gun yayi jaa da ciwo,wannan abu nasa mata suji kunya

Sa panties na cotton yanasa farji ya samu iska,hakan zai rage warin da wuri da yawan canja pant din duk awa 12 sabida tsaftace gun

Rage wanka da ruwan mai zafi sosai sabida zaina kasha miki important bacteria na farjin

Rage shan abu masu suga  a cikinsu

Daina sa kayan dazasu na matseki ko pant

Rage yin douching

Wanke farji da yogurt ko kit soma wani abu kamar soso cikin yogurt din saiki saka sosan cikin farjin yayi kamar awa 2-3

Amfani da APPLE CIDER VINEGAR,

 yana taimakawa kwarai wajen kawar da warin farji, zaki samu kofi daya na ruwa saiki hada da chokali 1-2 na ACV din kisah ko wace rana,ko ki zuba kofi biyu cikin ruwa a abin shiga   ki shiga ciki tsahon munti 20  duk sati ko kiyi yadda Mukai bayani akan yogurt

8.Cin abubuwa masu dauke da vitamin c,wannan shima na taimako wajen kara rigakafin jiki.

9.Amfani da “bakin soda” yana taimakawa wajen kawar da warin farji,kiasaka rabin kofi a cikin ruwa saiki shiga ciki tsawon minti 20,bayan nan saiki wanke da ruwa da kuma clean towel

10. Wanke farji kafin sex da kuma bayan sex ya zama kina aikatawa ko yaushe

11. Cin citrus fruit kamar su  lemo,inibi sunada vitamin c sosai

12. Ki dan fesa turare kadan a cinyoyinki da gwiwa,hakan zai dansa kanshi

13.Amfani da ganyen goba na taimakawa sosai wajen kawar da wari

14. Dena wanke farji da sabulu,sabida wasu nada chemical din dazasu kasha miki bacteria masu amfani a farjinki

Allah ya bada sa’a.
Agajahub publishers

Leave a Comment

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Scroll to Top