Yadda zaki kiyaye vaginal Discharge ( fitar ruwa a farji)
Amfani da nono mai kyua na Fulani,ki debi cokali daya na nonon sai ki shafa a farjinki,ki kyaleshi ya bushe karki wanke,kiyi haka kamar sau uku a rana
Amfani da tafarnuwa,ki samu tafarnuwa 2-3 ki dake saiki zuba a cikin tafashashen ruwa yayi minti 15,saiki dibi ruwan bayan ya huce ki wanke gun ko wane dare na tsawon sati 1
3. Amfani da APPLE CIDER VINEGAR,
ko ki zuba kofi biyu cikin ruwa a abin shiga ki shiga ciki tsahon munti 20 ki wanke gun
Agajahub publishers