Yanzu-Yanzu: Anbude Shirin Daukar Ma’aikatan Hukumar kiyaye hadurra ta tarayya Wato Federal Road Safety Corps

 Yanzu-Yanzu: Anbude Shirin Daukar ma’aikatan Hukumar kiyaye hadurra ta tarayya Wato Federal Road Safety Corps 

Ina kuke matasa masu shawar shiga Hukumar kiyaye hadurra ta tarayya wato Federal Road Safety Corps a harshen turanci anasanar da ilahirin jama’a da za‘a fara daukar sabin ma’aikata ayau kamar yadda suka bayyana a shafinasu na yanar gizo ga masu bukata zaku iya latsa nan” Maikatar Federal Road Safety Corps” domin cika form. 

www.recruitment.frsc.gov.ng

Duba takardar neman ma’aikatan anan 

Kutura zuwa whatapp, facebook, dakuma sauransu domin anfanin jama’a

Agajahub publishers

Leave a Comment

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Scroll to Top