Jerin Sunayen Garuruwa Da Adadin Mutanen Da Suka Sabunta Asusun Walat Din Su Na SEIFAC
Jerin Sunayen Garuruwa Da Adadin Mutanen Da Suka Sabunta Asusun Walat Din Su Na SEIFAC
Barkarmu da sake saduwa acikin wannan shafin mai albarka na haskenews ayau zamu kawo muku wani muhimmin labari dan game da Tallafin SEIFAC.
SEIFAC (Smallholder Economic Interest Farmers Agricultural Cooperative ta fitarda Jerin Sunayen Garuruwa Da Adadin Mutanen Da Suka Sabunta Asusun Walat Din Su Na SEIFAC Duba hoton Sunayen a kasa
Shin ko yaushe Za’a fara bayarda Tallafin SEIFAC?
Anasaran fara biyan kudin seifac 29 August a wasu labarai da ba tabbacciba.
Shin seifac batch naya takeda?
Seifac batch 2 takeda batch na farkone ke dakon payment na biyu kuma za’a sake daukar data dakuma account number nasu indai sunga sunansu kuma sun sabunta account nasu a banki.
Zaku iya ajiye muna comment dinku domin tambaya ko neman karin bayani gameda seifac ko wani AGSME’s loan ko some loan.