Kungiya 2 Da Messi Yakeson Komawa
Leo Messi yayi Abun bazata bayan bayyana cewa zai daina bugawa barcelona tamaula inda aka kawo karshen Amansa na dogon zamani.
Bayan dan wasa Lionel messi yabayyana cewa bazecigaba da zama kungiyar barcalona ba dan wanda haka yama dubban magoya bayan barcalona bakinciki wanda yasa har wasu magoya bayan barcalona suka ransa ransu
Sede anan bangaran zamiyi duba da kungiyoyi biyu da dan wasan keson komawa wanda dama yadade yanason komawa tunma kafin yabar barcalona din
1. Mancity messi yadade dason komawa kungiyar tun kusan shekaru 5 dasuka gabata kuma akakar badima yaso komawa sede hakan bata yuyuba
2. PSG wannan kungiyar itama tana daya daga cikin kungoyiyin dayakeson komawa sakamakon babban abokinsa dayake kungiyar wato Neymar jr
3. Athlentico Madrid wannan kungiyar itama tana daya daga cikin kungoyiyin dayakeson komawa sakamakon babban abokinsa dayake kungiyar wato Suarez