Girke-Girke» YADDA AKE YIN WAINAR SHINKAFA

Girke-Girke» YADDA AKE YIN WAINAR SHINKAFA

Wainar shinkafa

WAINAR SHINKAFA

Yest

Sugar

Farra shinkafa

Powder

Ungurnu

Da farko ki debi shinkafar tuwu a wanketa tas bawai sai tajikoba ana wanketa akai markade idan ankawo axuba yeast da powder kadan da sugar sai a rufe akai rana idan ya tashi sai a dauko a xuba dafafiyar shinkafa da nunu sai axuba ruwan kanwa kadan a juya sai a fara soyawa

ALKUBUS

Alkama

Fulawa

Yist

Ungurnu

Gishiri

Mai

Da farko ki tankade garin alkama da fulawa ki hadesu waje guda kixuba yest da sugar da gishiri ki kwaba yafi kwabin fanke tauri sai a rufe a kaishi rana idan yatashi sai axuba mai kadan a xuba kanwa kadan a buga sai ki dauko gwangwani ki shafa masa mai ko ki xuba a ledar kamar alala sai ki turara

FUNKASO

Dafarko a tankade fulawa tareda alkama sai a kawo yest da sugar da dan gishiri da mai kadan sai a kwaba akaishi rana idan yatashi sai a dauko a juya sosai sai aringa gutsora ana fafadashi ana huda tsakiyarsa sai aringa sawa acikin mai mai xafi ana soyawa kada yayi baki anfisan jan soya

SUNASUR

Shinkafar tuwu ajikata a wanke akai markade idan ankawo markade sai a xuba yeast kadan axuba powder da sugar kadan a rufe akai rana yatashi idan yatashi sai a kawo ruwan kanwa kadan azuba sai a dura kaskon suyar sunasir a wuta idan yayi xafi sai a shafa mai kadan a kaskon sai a ringa diban kullin a na xubawa kamar wainar fulawa sai a rufe idan yayi sai ki samo takada ki ringa tarawa akai

ALALA

Attaruhu

Albasa

Tattasai

Manja

Man gyada

Gishiri maggi

Corry

Kwai

Alayyahu

Dafarko xaki wanke wake ki xoba albasa attaruhu tatasai akai markade idan ankawo saiki jajaga attaruhu ki sake xubawa ki yanka albasa kanana ki xoba ki dafa kwai ki yankashi kanana kixuba kisa maggi gishiri corry manja da man gyada idan kinasan alayyahu ki yankashi kanana ki xuba sai a kulla a dafa

Masu Karatu barka da sallah

Admin maijidda Bello ✍️

Girke-Girke» YADDA AKE YIN WAINAR SHINKAFA

YADDA AKE YIN WAINAR SHINKAFA

SHASHA KITCHEN N SKIN CARE
 WAINAR SHINKAFA
Rice 7 cups
Boiled rice 1 cup
Sugar 3 medium cup
Salt 1tbsp
Onion 2 or 3 medium size
Yeast 4 tsp or 2tbsp
Bakingpowder 1tsp
Much oil for frying
 In a bucket put rice nd add water dat will covered d rice,leave it to soak for atleast 5 or more hours but i prefer to soak in d nyt nd grind it tomorrow morning,so in d morning u will boil another rice nd keep,wash d soaked rice nd add d boiled rice to it,add onions,divide d yeast into two,pour d half into d rice,grind it until is soft but don’t put too much water to it,wen done,add d remaining yeast n d baking powder mix well with moving stick(muciya) or kitchen spoon,cover d bucket tight nd keep it in a warm place for 1h or more to rise it depends on d quality of ur yeast,wen rise,prepare ur kaskon waina(waina pan) then add salt and sugar to d batter nd mix,pour some oil or use 1tbsp of oil each in d pan, scoop batter into d kaskon waina,turn wen d back of waina is done so dat d other side will fry, continue doing same process until u r done with all d batter.
Note: d batter shouldn’t be too watery,it should be alittle bit thicker than sinasir nd u can used d same recipe nd measurement for sinasir d only difference is d thickness nd d sugary sinasir needs more sugar dan waina,u can add or reduce d measurement of d sugar in our waina recipe.

Agajahub publishers

Leave a Comment

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Scroll to Top