Kamfanin Google Ya Fitarda Jerin Sunayen Abubuwanda Mutanen Nigeria Sukafi Lalube (Search) A Yanar Gizo

 Kamfamin Google ya bayyana abubuwan da mutanen Najeriya suka fi lalube a yanar gizo

Abubuwanda Mutanen Nigeria Sukafi Lalube a yanar Gizo

A watan nan ne aka yi shekara 15 ana amfani da manhajar Google Trends An bayyana abubuwan da mutanen Najeriya suka fi ziyarta a yanar gizo BVN, Mercy Johnson na cikin abin da mutane suka fi neman bayanai a kai
Google Trends wata na’ura da ke nuna abubuwan da ake bibiya a yanar gizo ta cika shekara 15 da kafu wa a ranar 11 ga watan Agustan shekarar 2021.
Domin ayi bikin cikar wannan manhaja 15 ana amfani da ita a Duniya, an fitar da jerin abubuwan da mafi yawan ‘yan Najeriya suka fi bibiya a yanar gizo. 
Premium Times ta ce rahoton ya kunshi abubuwan da mutanen Najeriya suka fi nema idan sun hau yanar gizo tun daga shekarar 2006 zuwa shekarar bana. 
A Najeriya abubuwan da suka fi farin jini sun hada kungiyoyin kwallon kafa irinsu Man U”, “Real Madrid”, “Chelsea FC”, “FC Barcelona” da kuma “Liverpool”. 
Haka zalika mutane na yawan neman bayanai a kan mawaka da ‘yan kwasan kwaikwayo kamar Mercy Johnson”, Odunlade Adekola da kuma “Burna Boy.
Bayanai fiye da biliyan daya ake nema a kowace rana daga wajen Google. Sama da sau tiriliyan 1.2 ake naman bayanai daga shafin na Google a duk shekara. 
Me aka fi laluba a Najeriya? 
Menene soyayya? 
Ya ake samun kudi ta yanar gizo? 
Menene komfuta? 
Nawa ne farashin Dala? 
Ya ake rubuta takardar neman aiki? 
Ya ake duba BVN? 
Wakokin da aka fi bincika? 
Xxxtentacion Bad Vibes Forever 
In Christ Alone 
Brown Skin Girl 

All Of Me Onise Iyanu Reckless 
Love DeFaithfulness
Silent Night 
Great Is Thy Faithfulness
 Ancient Words 

Taurarin Nollywood da suka fi suna a Google

Mercy Johnson
Funke Akindele 
Ini Edo 
Odunlade Adekola 
Adam A Zango 
IyaDominic
Rita Dominic 
Angela Okorie 
Juliet Ibrahim 
Adunni Ade 

Mawakan da aka fi bibiya 

Burna Boy 
Omah Lay 
Adekunle Gold 
Tope Alabi 
Small Doctor 
Reekado Banks 
Banky W 
Frank Edward 
2Face Idibia 
Yinka Ayefele 

Wasu mawakan Turai ake bibiya? 

Nicki Minaj 
Chris Brown 
Cardi B 
Ariana Grande 
Kanye West 
Celine Dion 
Meek Mill 
Bob Marley 
Whitney Houston 
August Alsina 

Fina-finai 

The BFG movie 
Titanic movie 
Black panther full movie 
Moana 
Frozen 2 
Kesari Yoruba movie 
Half of a Yellow Sun movie 
War room movie 
Fifty Shades of Grey movie 

Kungiyoyin kwallon kafa 

Man U 
Real Madrid 
Chelsea FC 
Arsenal FC 
Man City FC 
Barcelona 
Liverpool FC 
AC Milan 

Masu kudin da akafi searching

Dangotte
Obi Cubana
Rabi’u Ali
Buhari
Atiku Abubakar

 Clubs dinda akafi searching na gida

FC pillars
Wikki Torres
Akwa united
Katsina united
Nasarawa united
Enyimba

Kannywood series film

Izzar so
Aduniya
Haram
Labarina
Farin wata
Dadinkowa sabon salo
Ali baba

Fannin Girke-Girke

Yadda Akeyin Juice
Yadda Akeyin Alkubus
Yadda zaki hada daffafen Kabeji
Yadda zaki hada daffafen Kabeji
Kalolin Miya
Yadda Akeyin kilishi
Yadda Akeyin Dashishi
Yadda Akeyin Dambun Nama
Yadda Akeyin Dambun kifi
Yadda Akeyin shinkafa fried rice

Gyaran jiki

Yadda Akeyin siffa
Yadda Akeyin lallen zamani
Sinkin Bubu style
Dinkin gowns style
Kitson zamani
Lallen Sallah
Yadda zaki gyara jikinki
Yadda zaki gyara fatarki
Yadda zaki gyara nonuwana
Yadda amarya zata gyara jikinta
Dinkin senator wear

Online moneey

Farashin Bitcoin
Samun kudi a online
Yadda ake kara mabiya a instagram 
Yadda ake kara mabiya a twitter

Source: bzglobalservices

Agajahub publishers

Leave a Comment

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Scroll to Top