menene bashi marar ruwa na gwamnatin shugaba Buhari yakuma yake aiki da kuma yadda za’a nemashi?
![]() |
Bashin CBN Loan marar ruwa |
‘Yan Arewa Mu Farka: Gwamnatin Shugaba Buhari Za Ta Sake Raba Tallafin Bashi Marar Kudin Ruwa.
Gwamnatin Shugaba Muhammadu Buhari (GCFR), ta hannun karamin bankin harkokin kasuwanci, (NIRSAL), karkashin babban bankin kasa (CBN), za ta sake rabawa yan Nagenya tallafin basht wanda babu kudin ruwa a ciki.
Duk mai sha’awar bashin zai iya Ziyartar wannan adireshi na: www.nmfb.com ng domin ya cike bukatarsa ta neman tallafin bashin.
Sharadi ne ga duk masu kamfanoni da za su nemi wannan bashi sai su na da takardun harkokin kasuwanci da kuma bayanai akan yadda annobar (Covid-19) ta shafi harkokinsu.
Sannan kuma masu kssuwanci na kal a gida Za su ya nema ba tare da wannan sharadin ba.
Adadin kudin da kowane mai kamfani zai iya neman rancen shi ne Naira Miliyan 2,500,000, masu kasuwanci a gida kuma Naira 1,000,000
Duk mai sha‘awa zai iya cikewa ta wannan adireshi na: www.nmfb.com.ng, ko ya tuntube su lambar wayarsu: 09010026900.
Nirsal Microfinance Bank
Wannan gwamnatin Nigeria dai Tasha fitar da waÉ—anda rancen kamarsu covid-19 loans, TCF Target, SEIFAC NYIF loan, survival Fund dadai sauransu domin ganin an saukaka rayu a tsakanin alumma.
Agajahub publishers