FARAN HUMRA
1. ruwan turare amarya.
2. jawul fari.
3. hawi.
4. ambur.
5. madarar turare jadun.
6. madara turare Jamila.
7. madara turaren aba rai dadi.
8. madara turare sabon yayi.
9. madara turare kafin kafi.
10. madara turare matan arewa.
ki samu turare amarya roba daya, ki daka Ambur fari da ja guda uku-uku ki zuba a ciki ki daka hawi ki zuba cokali biyu a ciki, ki narka misk guda hudu ki zuba a ciki, ki daka jawul kisa cokali daya, ki zuba garin dakakken misk dinki cokali biyu, ki zuba madara turare ciki kwalbar fiya-fiya dai-dai ki barshi ya tsumu kwana goma zuwa sati biyu shima wanna garin su misk din ne zai dinga Kara masa kamshi.
Agajahub publishers