KUSKUS DA MIYAR KODA🍛🍴
Ingredient
Kuskus
Girin peas
Mai
Gishir
Kalan abinci yellow ko green
YANDA AKEYI
Zaki tafasa ruwan zafinki saikisa mai kadan acikin ruwan kisa colour idan kinsa sai kisa gishiru kadan kikawo green peas kizuba sama idan ruwan suntafasa kikawo kuskus din kizuba idan yayi saiki jissuwa ki ajiye kizo ki hada miyarki ta koda.
MIYAR KODA
koda
Mai
Maggi
Gishiri
Curry
Tarugu da tattasai
Albasa
Zaki zuba mai atukunya kadan kisaka albasa kiwanke kodarki kizuba kidan barta tayi ‘yanmintuna ruwan ta sufito sai ki zuba maggi curry idan yatafaso kizuba yankakken karas dinki dakika gyara kibarshi yadahu saiki sauke kice da kuskus dinki dakika dafa 😋👌🏼
SPLASH JUICE🍹
Splash
Madara
Flavour
Sugar
YANDA AKEYI
zaki nami splash dinki strawberries kicireshi aleda jikan splah daya kijikashi da ruwan zafi kibarshi saiya narke zakiga maskin shi yataso sama saiki tace kisa flavour dasukari idan kina bukata kisaka a fridge idan yayi sanyi saikisa madarar ruwa asha kokuma zaki iya samashi ice block