Yadda Akeyin Dambun kaza

Yadda Akeyin Dambun kaza
Dambun kaza

Idan kika gyara kajinki tas! Saikicire
masa fatar dake jiki gaba daya
kiwanke yadda ya kamata Saiki zuba
a tukunya amma kizuba ruwa kwatan
kwacin yadda naman zai shanye,
karki zuba dayawa, kidora kiyanka
albasa, maggi, gishiri, curry, da kayan
qamshi zabinki, saiki rufe kibarta tayi
tafasa dakin bude kinga naman yayi
laushi zaki sauke qasa saiki sa
muciya kiyi ta faffasa naman idan
baki cire fatar yana danye ba to
yanzu saiki zare duk fatar da manyan
qashi kiyta faffasawa zakiga naman
yafito sanka-sanka saiki jajjaga
taruhunki sosai, kijuye akai ki qara
curry da kayan qamshin dakike so, ki
gauraye ya hade nam an, saiki samu
abun suya mai dan dama kizuba mai
dayawa cux inkika masa qwauron mai
kwata kwata bazaiyi kyau ba, sannan
bazai laushi ba,saiki dauko namanki
kijuye aciki kidora awuta kipara
soyawa sannan kisa wuta kadan
ahankali kina juyawa akai akai,idan
ya soyu zakiga yayi ja sannan mai
zaipara kumpa kuma zakiji qamshi
saiki sauqe kijuye a colander ya huce
saiki dan saka plate asama kimatse
mai duk zai fito, shikenan!
Agajahub publishers

Leave a Comment

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Scroll to Top