YADDA AKEYIN TURAREN GAF-GAF NA TSUGUNNO

 TURAREN GAF-GAF NA TSUGUNNO

1. itacen gaf-gaf.

2. sukari.

3. jawur.

4. lemon tsami.

5. misik.

6. farce.

7. hawi.

8. garin sandol.

9. madara turare zuzan.

10. madarar turare sondol rose.

11. madara turare Binta Sudan.

12. madara turare sondol

13. garin sondol.

14. madara turaren mena.

Kamar yadda Zaki yi turare al’ud irin Wanda na koya yanzu zakiyi, sai dai shi farcen bayan kin gyara kin kona daka shi Zaki yayi laushi. Shi kuma itacen gaf-gaf din idan kika siyo Zaki ganshi kamar kashi, sai ki jika kin wanke, sannan ki baza ya bushe,sannan ki farfasa a turmi, sannan kiyi kamar yin turare al’ud Zaki dinga turare gabanki, dashi Ana turare jiki Amma gollon da hawi shika dakawa Zaki yayi gari, ki zuba wani a gun soya ruwan sukarin ki juya wani banyan kin gama kamar dai al’ud

Agajahub publishers

Leave a Comment

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Scroll to Top