Yadda zaka hada Short bread

Yadda zaka hada Short bread

Short Bread:Zaki sa butter da sugar kiyi mixing ki buga yayi pluffy sai ki sa madaran ki na gari sai flour ki yi mixing dinsu sai ki sa a fridge got 30 mins to 1hour sai ki fitar kiyi shapping din shi ki using took pick kiyi holes sai kiyi baking for 10 to 15 mnts

BANANA FRITTERS

RECiPE

1) 4over ripe bananas 2) yeast 3)a pinch of salt 4)sugar 5)one cup of all porpose flour 6) one egg

method

you first desolve ur yeast after that u mash ur bananas when meshing u add ur sugar salt and break the egg in it then you add your flour continue to stir it until smoth u then add the disolved yeast allow it to settle for 30minutes then u deep fry it until brown thanks

Cup Cakes

Ingredients: 380gflour,butter,265kg sugar,baking powder,salt,4eggs,2l of milk,vanilla extract.

Method: ki hada flour da baking powder da salt kadan ki aje gefe.

Kisa vanilla extract cikin ruwan madarar ki. Sai ki fasa eggs din.

Sai kiyi ta beating butter har sai tayi smooth,then sai ki juye sugar dinki ki cigaba da kwabawa,untill fluffy… Sun narke ya zama cream.

Then sai ki juye kwan da kika fasa ciki,shima har sai ya game ciki.

Sai kizo kina zuba madara,kina zuba flour kina kwabawa,kina zuba madara kina zuba flour kina kwabawa har su qare.

Sai kiyi heating oven din ki to 350degrees.

Sai ki zuba su cikin cake containers naki. Kisa a oven tray.

Baked for about 45mins.

Agajahub publishers

Leave a Comment

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Scroll to Top