Yadda zaki hada dambun kifi

Dambun kifi

Dambun kifi

DAMBUN KIFIH
➡kifi mai kyau
➡attarugu da albasa
➡kayan kamshi
➡maggi da gishirih
➡mai
Da farko xaki wanke kifinki da ruwan khal ko ruwan tsamih sai ki gyarashi sosai kiditar da dattin jikinsah sai kisa atukunya kisa kayan kamshinki dasu maggi tafarnuwa da sauransu saiki daura awuta kamar xakiyi silalen namah ruwa kadan xakisa saiki barshi yadan dahu kadan ki kwashe idan yasha iska saiki nema turminki kisaka kidakashi yadaku yanda kikeso saiki kwashe ki ajiye agefeh saiki dakah attarugunki da albasa saiki hadada kifin ki gyauraya su sosai saiki kawo kayan kamshinki dasu magginki kisa hadasu akai sai ki jujjuya suhade jikinsu sosai saiki daura kaskonki kisa mai kadan kiringa soyawa amma xaki iyah soyawa acikin yanda kikesoh akwai dadi.

Topic = girkin azumi

Daga member = ummee isa basheer

Kifi
Maggi
Attaruhu
Albasa
Kayan jamshi
Zaki wanke kifinki bayan ya tsane sai a zuba q tukunya adansa ruwa kadan ASA albasa da maggi yadan turara kdan saiki sauke adakeshi a turmi da su attaruhun amma bazaasa maghiba sabida in ansoya yanaji sosai

Agajahub publishers

Leave a Comment

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Scroll to Top