Yadda zaki hada Dankali mai nama
Dankali mai nama |
Dan kali da nama kayan hadi. Dankalin turawa nama me kyau attaruhu albasa magi kori mai kwai yadda xaki hada kiferaye dan kalinki ki wanke kixubamasa ruwa da gishiri yadahu amma kar ya dahu sosai sai ki sauke ki dora namanki kisa magi da kayan kanshi da albasa sai yar tafar nuwa kadan kirufe ya dahu sosai sai ki sauke ki kawo attaruhu da albasa magi kori kidaka yayi lau shi sai ki dora mai awuta kixuba kidan soya ba sosai ba ki sauke sai ki dakko wannan Dan kalin kisamu huka siririya kidunga rarake tsakiyarsa kina dakko naman kina sakawa agurin sai ki ajiye shi gefe haka xaki dungayi har kigama sai ki kada kwai kidunga tsomawa kina so yawa by admin
Agajahub publishers