YAYA AMARYA ZATA GYARA NONON TA ?
To abinda Zaki farayi shine Ki fahimci nononki yaya yake wato shape dinsa da kuma rigarsa ( breziya ) da zakina sakawa.
Akwai mai mango nono mai Kama da mango. ( shine Wanda kansa yake kallon sama) irin wannan nonon baya zubewa da wuri. Irin wannan bata shan wahalar gyara. sai kuma mikakke ( shine zakuga yana kallon gaba wato ( straight ).
Gaskiya irin wannan nonon yana saurin faduwa, kuma me wannan ta rinka shan kunun alkama musamman idan sun Fara kwanciyar.
akwai nono mai kallon gefe zakuga akwai nisa sosai a tsakinin nonuwa Biyu kuma nonon har ya kusa shiga hammata.
Irin wannan nomon ma yakan Dan kwana Biyu bai zube ba, mai irin wannan nono dole, ta rinka amfani da rigarsa ( breziya ) din da kada kwaba tsakanin Biyu na ( breziya ).
Amma sauran Kala Biyu na farko zasu Iya amfani da rigar nono Wanda Kawai zatayi musu dai-dai Amma ba’a son mace ta rinka saka rigar nono Wanda ya matse Mata nono saboda zai rinka danne ginshikin nononta kuma daga yayi laushi mako daya sai yazube.
To dole nononta ya fadi, Ku rinks siyan ( breziya ) mai fadin Hannu da baya saboda yafi hada taimako fiyeda mai siraran Hannu
da bashida fadin.
Idan nononki kananane kina so suyi manya
Idan nononki kananane kina so suyi manya kamar yadda kikeso dai-dai kina Iya yin wannan hadin domin sanin lafiyar nonon Ki.
Cukwui. garin alkama. Aya. Nonon saniya ( ko madara ) Garin hulba ( ko man ).
Cukwui Wanda yawansa zai Kai guda uku sai Ki samu garin alkama gwangwani daya,sai Aya it am a gwangwani daya, sai Ki dakasu zasu zama gari Ki tankade.
Ki samu nonon saniya idan kuma bakya Sha Ki samu Mafara Ki zuba wannan garin kamar cokali 3 Ki damage kina Sha kullum sau 1 sannan Ki Lura lokacin da zakiyi wanka.
Ki tafasa ruwa da garin hulba a ciki Ki Bari yayi sanyi, sai Ki wanke nonon da shi ,sannan kiyi wankan, wannan hadin matar aure Wanda tayi yaye zatayi sannan budurwa zatayi.