Abale yasaki Sabon Shirinsa Maisuna Matar Soja kalli Cikakken Bidiyo Anan.

 Sabon video abale a matsayin Soja

Shirin Abale Mai suna matar soja

jarumin da yake kara daukar hankalin masoya a masana’antar fina finai kannywood a wannan zamanin daddy hikkima wanda akafi sani da abale

Shida mawaki kuma jarrmi a kannywood nagudu wanda aka dade ba aga wani video sa na fim ba ko na waka a wannan lokacin

San nan kuma ga maryam yar gata a matsayin matar Soja wato matar abale kuma kowa yasan yadda jarumar da take a gurin acting

Duk wadan nan jaruman sun hadu a gurin daya dan su baiya alumma gudinmawa a cikin wannan shirin

jarumi abale Dai ansan irin yadda yake acting babu tsoro ko jin kunya mara kunya

kuma anga yadda jarumin ya baiyana burin sa na rayuwa a kwanakin baya na cewa ya so yazama nurse anmy a duniya

sai kawai ga shi yatsinci ansa a matsayin Soja amman a wannan shirin kuma mai Kaki

ga matar sa mai kuma da shi kuma yana mugun Santa sosai babu wasa

kuma dai kowa yasan babu jarumin da ake yayi a yanzu irin sa a kaf masana’antar kannywood din  

KALLI Cikakken Bidiyon a Chanel dinsu

https://youtu.be/LUmz3rmZGDM

Agajahub publishers

Leave a Comment

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Scroll to Top