Adama Dadin Kowa ta auri wani matashin BaKatsine
![]() |
Adama Dadinkowa Nashirin Yin Wuf Dawani Matashi Dan Katsina, Kalli Hotunan Anan |
Adama Dadinkowa Nashirin Yin Wuf Dawani Matashi Dan Katsina, Kalli Hotunan Anan
Fitacciyar jarumar fina-finan Hausar nan Zahra’u Saleh wadda akafi sani da Adama matar Kamaye acikin wasan kwaikwayon nan na Dadin Kowa ta auri wani matashi dan asalin garin Dutsin-ma, dake a jihar Katsina.
![]() |
Adama |
Hotunan jarumar dai irin na zamani na mata da miji sun karade kafofin sadarwar zamani a yau din nan.
![]() |
Auren adama dadinkowa |
An ce sunan wanda ta aura din Mudassir Isyaku Dutsinma kuma matashi ne da ke cikin shekarun sa na samartaka.
![]() |
Adama dadinkowa |
Ita dai Adama Kamaye dai ta taba aure a baya amma shi sabon angon na ta ba mu da tabbacin ki saurayi ne ko kuma yana da mata.
Muna yi musu addu’a Allah yasa albarka a cikin auren nasu.
Agajahub publishers