Aisha Humaira Ta Hadu Da Rigimar Abale
![]() |
Abale da Aisha Humaira |
yadda jarumar kannywood Aisha humaira ta hadu da rigimar abale jarumin kannywood
yadda Aisha humaira taiwa abale hulakanci akan wata masoyi yarsa
jarumi da a yanzu dai babu wanda yakai shi masoya tunda ludayin sa ya na kan dawo
daddy hikima wanda aka fisani da abale kodai ace masa mai gida a yanzu
yayi wata ta kaddama ta Aisha humaira ammafa ta cikin wannan daukar video
aisha humaira dai ta fito a matsayin mai kishi tunda da man kumal lun Mata ne hakan
wata a cikin masoya abale ce tazo akan tana san sa Amman ita sai ta kore har da hulakanci
wannan lamarin Dai bashi ne karo na farko ba da idan kaje gurin wani fi tacce ake
fuskantar hulakanci ,ana ganin hakan ne ma yasa suka shirya comedy Dan su
Ilimantar da masu kallo akan daukar kafa kage gurin wani fi tacce
duk da hakan bayana nu fin hakane halin su a bayan fageba
bama kamar shi daddy wato abale yadda yake daukar masoyan sa
abin gaskiya abin sha’awa ne kai ace daman abokin ka ne idan kuka hadu DA shi
bakamar yadda wasu fitattun suke yiwa masoyan su ba
masoyi dai na bukatar kulawa kamar yadda abale yake yiwa masoyan sa a koda yaushe