Aisha Najamu Izzar So Ta Saki Wasu Zafafan Hotunan Ta
Aisha Najamu Izzar So Ta Saki Wasu Zafafan Hotunan Ta
wasu sababbin hotunan jarumar nan wacce take kara daukar hankalin masoya a yanzu ya jaho ce ce kuce a shafikan sada zuminta
daya daga cikin man ya kuma wanda tauraruwar ta take kara haskakawa a cikin fina finai masu dogan Zango
Musam man na kin shirin nan mai farin jini na izzar so wanda yafi kowa ne shi jan hankali idan ya fito
Aisha dai na taka muyin muyar rawa a cikin shirin hakan ya sa da aka sami wasu hotunan jarumar suka dauki hankalin
Masoya kallon fina finai a masana’an tar kannywood kuma ake ganin cewa hakan bai da ce ba
hotunan dai wanda ake ganin su a matsayin na rashin ta ido
sunjanyo magan ganu ma banbanta daga bakin alumma mafiya ya wan su kuma masoyan jarumar ne
a wannan lokacin dai shirin izzar so ne a kan gaba wajan masu kall
musam man ma yadda hajiya nafisa take kara yin izzar tata kuma take taka wanda taso batare da jin wani tsoroba
ga bangaran lawan Ahmad wato umar Hashim yadda yake aikin sa babu cuta babu cutar wa
ga ma mallakin duk kamfanin kuma babban attajiri a cikin shirin wato
Ali nuhu a matsayin matawalle kuma shi ma ya na karawa masoya farin ciki yadda ya kamata
Kuma a na fadakar da alumma sosai kamar yadda ya dace
abin jira dai a gani yadda dan matawalle zai facaka da dukiyar tasa