Aisha Tsamiya Ta Girgiza Matan Kannywood Da Sabon Video Ta
![]() |
Aisha Aliyu tsamiya |
jaruma kuma Mai daukar dauyi ta cikin fina fanai a masana’An tar kannywooy Aisha Aliyu wacce aka fi sani da tsamiya
ta baiwa duniya ma makin da bata taba yiba,wajan rera yabon annabi Muhammad ( s a w )
ta cikin wani sabon video da jarumar ta wallafa shi a tsafinta
wannnan dai bashi ne Karo na farko ba da jarumai a kannywood suke gawa kan wako ki mawaka
mu samman ta wannnan lokacin yadda suke hawan kan kara tuttika
baya yana jikan malam sun mayar da shi kamar su sukai
abin dai da ya Baiwa alumma ma makin shine yadda jarumar take rera waka kamar ita tayita
abin nata cikin burgewa kuma daman wakar shugaban halittace annabi Muhammad
(s a w )
wacce mawakin nan Sharif rabi’u Usman baba ya rera mai suna, ya manzo na muhammadu mai makka da madina ya manzan allah sannu da sauka BABAN Zara ya manzo
wannan yasa jarumar ya jahankalin masoya a wannan video