Anyi Hira Ta Musamman Da Ali Nuhu Akan Rawa A Film
![]() |
Ali nuhu muhammad |
A yau dai munzo muku da wani sabon video da muka zo muku da wani sabon video Akan sarki Ali nuhu
Masu jimirin bibiyar mu a kowane lokaci assalamualaikum warahmatullahi wabarkatuhu
Hakan zalika a cikin wannan hirar da zamu kawo muku zakuji yadda Sarki Ali nuhu ya bayyana cewa ya daina rawa
Muna fatan zakuji dadin kallon cikakken video da zamu kawo muku a yanzu haka
Sarki Ali nuhu dai ya bayyana cewa no daina yin ruwa acikin
Hakan zalika Zan iya yin rawa a cikin rayuwa ta Amma Kuma afilm bazan taba Yi ba
Muna matukar godiya da bibiyar mu a kowane lokaci a tasharmu Mai albarka ta hausablogng takuce a kowane lokaci
Babban burin mu shine kawo muku cikakken labaran kannywood dama duniya baki daya
Agajahub publishers