Bayan Shafe Tsawon Watanni Ba Lafiya/ Maryam Yahaya Ta Samu Sauki Ta Dawo Gida Kalli Sabbabin Hotunan da Tasaki
![]() |
Bayan Shafe Tsawon Watanni Ba Lafiya/ Maryam Yahaya Ta Samu Sauki Ta Dawo Gida Kalli Sabbabin Hotunan da Tasaki |
Bayan kwashe tsawon lokaci ba tare da jin wani babban bayani ba a yau dai ta samu lafiya
![]() |
Maryam yahaya da dan uwanta |
Assalamualaikum warahmatullahi wabarkatuhu barkan ku da sake kasancewa damu a cikin wani sabon labari
Maryam yahaya wacca ya shafe tsawon lokaci a gadon asibiti a yau dai ta samu lafiya
![]() |
MARYAM yahaya da Abukiyarta |
Haka zalika an watsa wasu hotunan ta tare da kanin ta
Amma muna fatan zakuji dadin wannan rahoton namu na musamman da Kuma hoton da nazo muki dashi
![]() |
Maryam yahaya |
Ga duk wanda yaga wannan rahoton na Maryam yahaya ya San cewa Tasha fama da rashin lafiya
Hakan zalika tayi matukar ramarda ba kowa yake iya gane ta ba
Amma dai a halin yanzu dukkan godiya sun tabbata ga Allah Wanda ya azirtamu da lafiya Hadi da nisan kwana
Muna masu godiya a gare ku a bisa bibiyar mu a kowane lokaci
#Kannywoodfilm2021 #kannywoodSabbabinfilm2021