Masoyan Buhari Sunyiwa Rarara Allah Ya Isa Akan Cinye Musu Kidi
Masoyan Buhari Sunyiwa Rarara Allah Ya Isa Akan Ansar Kudinsu Baiyimasu Wakaba
yadda mawaki rarara ake zargin ya cinye kudin masoyan shugaban kasa Nigeria Muhammad buhari bayan da yayi musu alkawarin sabuwar waka
Mawaki kahutu RARARA ya na tsaka Mai huya a gurin masoya buhari
mawaki rara yana shan caccaka a gurin wasu daga cikin masoya shugaban kasa Muhammad buhara
akan wata wakar sa wanda yai wa buharin dan takai wasu gada cikin nasu suna alwadai da wakar
sai dai har yanzu babu wani martani daga bangaran mawakin
dak da ana ganin cewa mawakin yana daya daga cikin wanda suka baiwa
gwamnatin bahari gudin mawa ta fanin waka dan mawakin yai amfanin da sauka kan baitika
masu jan hankali mai sauraro wajan wakar kamar su sai talaka ya sha jarmiya
baya ga wakar baba buhari dodar wacce mawakin yai dan a zabi shugaban kasar
sai dai hakan babu wani sauyi da yakawo a cikin rayuwar mutane shi yasa suke caccakar mawakin
gashi duk alumma sun hau igiyar zato a kan wakokin rarar

Agajahub publishers