Duba Abinda ya dace kayi bayan Nirsal Microfinance Bank Sun Tura Maka Wannan Sako

 Duba Abinda ya dace kayi bayan Nirsal Microfinance Bank Sun Tura Maka Wannan Sako 

 Duba Abinda ya dace kayi bayan Nirsal Microfinance Bank Sun Tura Maka Wannan Sako

Abinda ya dace kayi bayan Nirsal Microfinance Bank Sun Tura Maka Wannan Sako 

Wannan sakon da kuka samu yana nufin cewa abun da kuka nema ya wuce ka‘ida,ku shiga wannan link din don Kara nema. http://nibloans.nmfb.com.ng

Sakon amincewa da kuka samu shekaran jiya idan kun duba akwai wasu lambobi Reference number kuyi amfani dasu don sake neman wannan rance mara ruwa acikinsa 

Zaku karbi offer tanuna amincewarku daganan saiku jira mataki na gaba.

Kukasance tareda shafin Agajahub publisher domin Samun Ingantattun Labarai Akan kannywood, Npower dakuma gurabun Aiki.

Agajahub publishers

Leave a Comment

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Scroll to Top