hamisu breaker yayiwa ummi rahab sabuwar wakar data girgiza mawakan kannywood ,official song music video full
sabuwar wakar da babban mawakin masana antar kannywood jarumi hamisu breaker ya yiwa jaruma ummi rahab wannan sabuwar waka da jarumi hamisu breaker yayi ,yayitane dab abinda akayiwa ummi Rajab bai daceba
babbar jarumar masana antar kannywood jaruma ummi rahab ta bayyana farin cikinta sosai sabida tasan hamisu breaker yana kaunarta da gaske shiyasa take son hamisu breaker
Wannan sabuwar wakar da jarumi hamisu breaker yayiwa ummi rahab tayi matukar bawa mutane mamaki
Agajahub publishers