Ina Son Nafi Kowace Jaruma Suna A Kannywood- Ummi Rahab
![]() |
Jarumar Kannywood Ummi Rahab |
Sai nafi ko wacce jaruma a masana’an tar kannywood ummi rahab
fitacciyar jarumar da ake yayi a wannan Lokaci musam man ma ta cikin fina finai masu dogon zango
jaruma ummi rahab ta cikin shirin nan mai suna farin wata sha kallo ta baiyana burin ta a Kannywood
bawai wannan ne Karo nafarko da wani ko wata jarumi DA yake baiyana burinsa na ganin yafi kowa a kannywood
idan muka koma Baya kadan jarumi adam a Zango wanda yake a matsayin yariman kannywood
Akwanakin Baya ya taba cewa babu ba haushen da yakai shi suna aduniya Wanda lamarin ya jawo Ce Ce kucan alumma da ban daban
sai dai ina ganin ummi rahab dai ba lallai ta cika wannan borin nata ba gaskiya tunda akwai jarumai masu yawa a wannan masana’an tar a yanzu
Wasu Ku ma dai naganin dai jarumar zata iya cika burin tana dan ganin yanzu fa tadau hanyar shiga jerin manyan jarumai
da ake yayi a wannan lokacin musamman ma yadda take taka rawa a cikin shirin farin wata sha kallo