Jarumin Kannywood Abale (Dady Hikima) Ya Sake Yasakin Wani Zazzafan Video
![]() |
Jarumin Kannywood Abale (Dady Hikima) Ya Sake Yasakin Wani Zazzafan Video |
jarumin da ludayin sa ke kan dawo kuma ake kara fa fatawa DA shi a cikin manyan fina finai a masana’an tar kannywood
daddy hikkima wanda aka fi Sani da abale wasu kuna suce Mai gida ko dai ace Ogah ,ya bayyana wasu
manyan abubuwa a rayuwar sa abale dai a ganin cewa har a yanzu
babu wani jarumin da yakai shi tara masoya maza da Mata a wannan lokacin
ta cikin wata hira da kafar yada labarai ta BBC a shirin daga bakin Mai ita
abale ana masa tanbayoyi kuma yabada amsa cikin Fara’ah batare da wasu tuna niba
kamar yadda ake gani dai haryanzu ba’a sami wani jarumi daya Kai shi yin fina finai masu dogon zango ba
kuma duk fina finna ya na taka muyin miyar rawa a cikin su gashima har masoya sun sama suna Mai gida