Matan Kannywood Da sukafi Hawa Manyan Motoci
![]() |
Matan Kannywood Da sukafi Hawa Manyan Motoci |
a wannan lokacin munzo muku da wani sabon video Hadi da rahoto Akan matan kannywood da sukafi hawa manyan motoci a duniya
Masu jimirin bibiyar mu a kowane lokaci a tasharmu Mai albarka ta hausablogng assalamualaikum warahmatullahi wabarkatuhu
Matan kannywood sanin kowane Allah Yana Basu kudade dadama a duk lokacin da suka fara Sana,are film
Haka zalika sai gashi matan kannywood sun fi mazan kannywood hawa manyan motoci da Kuma manyan gidaje
Amma kafin mu Kai ki da nisa yanzu zamu kawo muku cikakken video akan yadda wannna rahoton yake
Nafisa Abdulllahi itama tana jirin matan kannywood da sukafi hawa motoci masu tsada
![]() |
Nafisa Abdullahi da motarta/ photo credit: hausa.legit.ng |
Hafsat Idris itama Allah ya bada kudi da har yasamu damar hawa babbar mota
Maryam ab yola tsohuwar matar Adam a zango itama tashiga a cikin wannan jerin Matan kannywood
![]() |
Maryam Ab Yola da motarta |
Hadiza aliyu Gabon itama Allah ya aminci ta saka sunan ta a cikin wannan jadawalin na matan kannywood
![]() |
Motar hadiza gabon |
Daga karshe muna masu godiya ta musamman a gare ku da kuka bamu damar kasancewa a tare da ku a kowane lokaci