Sharhi Akan Gidajen Jaruman Kannywood Da Sukafi Kyau
ya yauma munzo muku da wani sabon labari Hadi da video akan manya manyan gidaje jaruman kannywood da sukafi kyau
Assalamualaikum warahmatullahi wabarkatuhu barkan ku da sake kasancewa damu a cikin sabon shirin mu
Dukkan yabo da jinjina sun tabbata ga Allah Wanda a azirta dukkan wani mutun Mai Rai
A wannan karon munzo muku da sabon video akan yadda tsarin gidajen manya manyan jaruman kannywood Mata da maza yake
Muna fatan zakuji dadin kallon cikakken video mu Akan wannan rahoton namu
Naziru sarkin waka shine Wanda ya kasance mutun na farko da gidan sa yafi kyau
Fataccen jarumin kannywood da kukafi sani da naburuska ya kasance mutun na biyu da yaallaki gida Mai matukar kyau
Adam a zango shima ba,a barshi a baya ba ta hanyar mallakar gida Mai matukar kyau gaske
Muna matukar godiya da bibiyar mu a kowane lokaci a tasharmu Mai albarka ta hausablogng takuce a kowane lokaci