Matan Kannywood (20) Da Sukeda Yaya Ba Tare Da Kowa Yasani Ba
![]() |
Matan Kannywood (20) Da Sukeda Yaya Ba Tare Da Kowa Yasani Ba |
jirin manya mnayn mashahuran jaruman kannywood Mata da suke da Yaya a boye ba tare da wani mutun ya sani ba a duniya
Shin ko kunsan jaruman kannywood Mata da suke da Yaya ba tare da kun sani ba
To ga damar sanin hakan ta same ku a cikin sauki ba tare da Shan wata wahala ba
Assalamualaikum warahmatullahi wabarkatuhu barkan ki da sake kasancewa damu a cikin sabon shiri da muka kawo muku
Yanzu hakq min shirya tsaf Dan kawo muku cikakken video akan wannan rahoton namu
Hafsat Idris tana daya daga cikin wannan manyan jadawalin da mukazo muku dashi
Mome gombe itama waso rahotanni suna bayyana cewa tanada yarinya mace
Hakan zalika itama kanta umma shehu tana yarinya budurwa da Allah ya bata
Wannan sune kadan daga cikin manyan jaruman kannywood Mata da sukeda Yaya ba tare da kowa yasani ba