KALLI Cikakken Bidiyo da Hotunan Jarumar Kannywood Fati Washa Takai Ziyarar Bude Ido Kasar Egypt

 Fati Washa Takai Ziyarar Bude Ido Kasar Egypt 

Fati Washa a egypt

yadda jarumar kannywood fati washa ta Kai ziyara ta musamman a kasar agypt dake Africa

Yadda fitacciyar jarumar kannywood fati washa ta Kai ziyara ta musamman a kasar masar

Masu jimirin bibiyar mu a kowane lokaci a tasharmu Mai albarka ta hausablogng assalamualaikum warahmatullahi wabarkatuhu

A yau munzo muku da wani sabon video akan yadda fati washa take cigaba da ziyarar bude Ido

Kafin muci gaba yanzu zamu saka muku cikakken video Akan wannan ziyarar

<iframe width=”250″ height=”187″ src=”https://www.youtube.com/embed/8WZnaSfAgNw” title=”YouTube video player” frameborder=”0″ allow=”accelerometer; autoplay; clipboard-write; encrypted-media; gyroscope; picture-in-picture” allowfullscreen></iframe>

Ba wannan bane karon farko ba da fati washa take Kai ziyara kasar waje ba

Amma abin ban mamaki shine yadda ake ganin matan kannywood suke Kai ziyara kasashen duniya

Amma Kuma mazan su basa iya kai irin wannan ziyarar ba

A kowane lokaci fatan mu shine Allah ya kawo Mana mafita Akan abinda ya dame mu

Muna matukar godiya da bibiyar mu a kowane lokaci a tasharmu Mai albarka ta Agajahub publisher takuce a kowane lokaci.

Agajahub publishers

Leave a Comment

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Scroll to Top