Kalli Cikakkiyar Tattaunawar Musa Maisana’a Da Agajahub publisher Dariya Dole

 Kalli Cikakkiyar Tattaunawar Musa Maisan’a Da Agajahub publisher 

Musa Maisan’a

fitaccan jarumin barkwancin nan kuma dan kasuwa Musa mai sana’ah yafadi wata magana mai harshan damo

akan yadda ake wa talaka idan ya je neman aure ko idan yana bukatar wani abu a wajan wani

jarumin dai kamar yadda yasaba cikin barkwanci yake badar magan ganu 

irun wanda yasaba a cikin fina finai na kannywood dan fadakar wa KO nisha dan tar da masu kallo

jarumi musa mai sana’ah dai yasaba fadar irin wannan magan gannun

masu kama da habaici zuga ga wani ko wata wanda hakan yake a matsayin fadakarwa

Zuwa ga masu hankali kamar dai yadda jarumi marigayi dan ibro yake

irin wannan salon shida boloko jarumun ba sakkwace

sai dai a wani lokacin jaruman dai suna huce iyaka

dan suna sakin layi inda wataran hakan ke janyo gyaruwar wani aboun

wata ran kuwa hakan Matsala yake janyowa wanda alumma basa so

koma dai ta ya ya jauman kannywood sun ce fadakar wa suke kuma a wani fannin hakane a wani kuwa ba haka bane

Agajahub publishers

Leave a Comment

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Scroll to Top