Kalli Hotuna Ango Sulaiman Fanshekara Tare da Amaryarsa Baturiya Suna Shakatawa a Turai
Sulaiman Fanshekara kenan yana shakatawa shida matarsa baturiya, Wannan nazuwane bayanda Baturiya tazo tundaga kasar America har izuwa Nigeria domin ta auri sulaiman Fanshekara inda Allah ya kaddari auren yayi.
Yanzuhaka sulaiman Fanshekara yana Kasar ta America tare da matarsa baturiya ga karin Hotunan sulaiman Fanshekara din
![]() |
Sulaiman Fanshekara Tare da Amaryarsa Baturiya |
Agajahub publishers