Kalli Hotunan Yadda Akeyi Bukin Tsohuwar Matar Adam a Zango datayi Aure
![]() |
Ab Yola |
Maryam Ab Yola dai ita ce Tsohuwar matar Jarumi Adam A Zango
![]() |
Ab Yola |
Haka Zalika an bayyana cewa Maryam tana da matukar kirki da tausayi, kuma wani babban abin mamaki shine yadda har yanzu take matukar son Adam a zango a cewar rohotanni,
Also Read Kotu Ta tsare Wata Mata da ta ba da daki ana lalata a Zariya
Anga hotunan Maryam Ab Yola da wani matashi Suna yawo a shafukan Sada zumamunta na zamani,
Abin jira shine Maryam din ta bayyana cewa wannan matashin ne Wanda zata aura amma har yanzu Bata fadi hakan ba
Amma ana sa ran cewa wannan matashin shine ya shirya Don zama angon Maryam Ab Yola
GA HOTUNANSA DA MARYAM AB YOLA
Agajahub publishers