Kalli Kyawawan Hotunan Tsofaffin Matan Jarumi Adam A Zango
![]() |
Adam a Zango da Tsohuwar Matar sa |
Kalli Kyawawan Hotunan Tsofaffin Matan Jarumi Adam A Zango
Kalli Kyawawan Hotunan Tsofaffin Matan Jarumi Adam A Zango
Daga shekarar 2006 zuwa yau, jarumi Adam A Zango ya auri mata 6. Ya auri daya daga cikin tsoffin matansa ne daga danginsa sannan kuma ya auri wata wancce ya fito a daya daga cikin fina-finansa mai suna “Nass”.
Matar Adam Zango ta farko ita ce Amina Rani. Ya aure ta a 2006 kuma ita ce mahaifiyar ɗansa na farko, Haidar.
Hotunan Amina
Amina ta shiga masana’antar Kannywood bayan ta bar gidan Zango
Adam da jaruma Maryam Ab Yola sun yi aure a shekarar 2013, kuma bikin auren nasu ya fito ne ‘yan watanni bayan fitowar su a fim din Nass.
Kalli hotunan jaruma Maryam, matar Zango ta 4.
![]() |
Tsohuwar Matar Adam a Zango ta 4 |
Tauraruwar Kannywood ta auri Ummul Khuldum daga Ngaoundere a jamhuriyar Kamaru. Ta haifi diyar jarumin, Murajanatu Adam A Zango.
Hotunan Ummu Khulsum da Aisha.
![]() |
Zango da Tsohuwar Matar sa |