Yadda Yarinyar Adam A Zango Tayi Wasu Kalamai Masu Ratsa Zuciya
![]() |
Yadda Yarinyar Adam A Zango Tayi Wasu Kalamai Masu Ratsa Zuciya |
yadda muka Samu wani labari da yake bayyana cewa wata sabuwar yarinyar Adam a zango tayi wasu kalamai masu ban mamakin gaske
Haka zalika a kowane lokaci da muka Saba , a wannan lokacin ma munzo muku da video da yake kunshe a cikin wannan labarin namu
Daya daga cikin yaran Adam a zango tayi magana Akan yadda Adam a zango yayi wani
Wannan video dai da zamu da muku mun samo muku shine daga tashar nan dake kan YouTube
Gaka zalika muna fatan zakuji dadin kallon cikakken video Akan wannan rahoton namu
Babban burin mu shine kawo muku labaran kannywood dama duniya baki daya
A kowane lokaci dai Adam a zango yana Kara samun daukaka da Kuma farin jini a Kannywood
Hakan zalika Adam a zango yana Kara samun dukkanin goyon baya a gurin manyan sa dama yaran sa
Daga karshe Kuma dukda ansamu matsala a tsakanin sa da ummi rahab yake Kara samun masoya
Inkanada tambaya ko kuma kunason Link na wannan video saikuyi comment a kasa samu Ajiya muku shi anan.