Lamura Na Kara Rikicewa Akan Rashin Lafiya Maryam Yahaya/ Ali Nuhu Ya Bayyana Wasu Kalamai
![]() |
MARYAM yahaya da Ali nuhu |
yadda ake Kara samun taskado Akan rashin lafiyar Maryam yahaya/ haka zalika sarki Ali nuhu yayi wasu kalamai
Sarkin kannywood Ali nuhu ya tabbatar da manema labarai cewa ya daina yin rawa
Hakan zalika daga hannu guda manyan jaruman kannywood sunyi tir da labaran da ake bayyanawa Maryam yahaya ta mutu
Masu kallon cikakken labaran kannywood dama duniya baki daya assalamualaikum warahmatullahi wabarkatuhu
Sarkin kannywood da kukafi sani da Ali nuhu ya tabbatar da cewa ya daina yin rawa
Hakan zalika sarki Ali nuhu ya Kara tabbatar da cewa Amma zai dinga cigaba da yin rawa shi kadai
Muna fatan zakuji dadin Karanta cikakken labaran da muka kawo muku
Maryam yahaya dai tun bayan da ta kwanta rashin lafiya aka Dade anata cecekuce
Haka zalika sai gashi an fara yada labaran cewa Allah yayiwa Maryam yahaya rasuwa
Amma ko ba komai dukkan Mai Rai zai mutu
Amma Kuma mutane baza jira Allah ya karbeka ba sai su dinga kashe ka
Muna matukar godiya da bibiyar mu a kowane lokaci a tasharmu Mai albarka ta Agajahub publisher takuce a kowane lokaci