List of Best 10 Kannywood Hausa film 2021
![]() |
List of Best 10 Kannywood Hausa film 2021 |
AGAJAHUB PUBLISHER sun zakulo muku FITATTUN HAUSA FILMS na shekarar 2021 guda 10 bayan mun fahimci cewa shine abunda kukafi tambaya a google search kuma babu takamaiman amsar, munyi bincike mai zurfi tareda jin ra’ayin jama’a kafin saka kowanne Kannywood Hausa film 2021 cikin jerin fitattu.
1. Labarina
![]() |
Photo credit: Aminin saira facebook |
Film din Labarina hausa series film ne dayayi fice Ashekarar 2021 wanda Director malan Aminu Saira ne yake bada umarnin sa, film din Labarina yakunshi Harkar soyayya, makaranta, wakoki, Saba, dakuma Harkar neman Asali gamida Rayuwar gidan kaso.
Film din yayi matukar Jan hankali sosai a wannan shekara ta 2021 dunhaka Agajahub publisher suka sakashi cikin jerin Kannywood Hausa film 2021mafi kayatarwa.
Check this also
Video Yadda akayi gasa a tsakanin jaruma hafsat Idris da Kuma rakiya mouse
2. Gidan Badamasi
![]() |
Photo credit: mkt Arewa Page Facebook |
Shirin dogon Zango na gidan Badamasi yakasance mashahurin HAUSA FILMS na shekarar 2021 Inda yassamu karbuwa a tsakanin jama’a har Takai manya dayara kowa na kallon gidan Badamasi.
Film din gidan Badamasi ya kunshi Harkar barkwanci, sarkakiyar neman Abun Duniya, cakwakiyar neman abunda ba’a ganiba, Alkawarin iska dakuma Auri saki da rashin yadda, Film din yayi fice kwarai inda jama’a suke jiransa aduk sati shine dalilinda yasa Agajahub publisher suka sakashi cikin jerin Sunayen Fina-finan Kannywood 10 da suka fi fice kwarai a shekarar 2021.
Director Falalu A Dorayi ne yabada umarnin shirin.
3. Aduniya hausa web series
Aduniya hausa
![]() |
Aduniya hausa web series film |
Film din Aduniya hausa web series yayi nasarar Shiga Jerin Sunayen best Kannywood Hausa film 2021 saboda irin kayatarwa dayayi a wannan shekara ta 2021, Tijjani Asasin ne yabada umarnin shirin inda shima yafito amatsayin gumbin barayi da yan daba Acikin Shirin.
Shirin Aduniya yassamu karbuwa sosai inda yazama Abun jira daga sati zuwa sati yakuma kunshi Harkar Daba, Sana’ar kayan maybe, Harkar hukuma, badakalar Almajirai, sarauta, soyayya dakuma siyasa.
Film din Aduniya hausa web series yayi nasarar Shiga Jerin Sunayen Fina-finan Kannywood 10 da Agajahub publisher suka fitar matsayin FITATTUN HAUSA FILMS na shekarar 2021.
4. IZZAR SO WEB SERIES FILM
Izzar so
![]() |
Izzar so hausa web series |
IZZAR SO HAUSA FILMS ne na web series inda akasanshi a tashar Bakori Tv, yakumayi fice sosai a duniyar fina-finai ta kannywood Inda Yazama sannen shiri akaf fadin NIGERIA dama wasu kasashe.
Film din Izzar so yakunshi Harkar Aikin Kamfani, Gadara da Izzar, Tuggu, munafucci, butulci, Gaskiya da rikon Amana, Jayayya, soyayya, gasa dakuma nuna tsoron Allah, Shima Wannan Film na Izzar so yayi nasarar Shiga Jerin Sunayen Fina-finan Kannywood 10 da suka fi fice kwarai a shekarar 2021 Kannywood Hausa film 2021.
Ali Nuhu Muhammad ne yake bada umarnin shirin tsreda mustafa kawaye dakuma Lawal Ahmad wanda yafito amatsayin Umar Hashim cikin Shirin na Izzar so.
5. Dadinkowa Wasa Farin Girki
![]() |
Dadinkowa Wasa Farin Girki |
Dadinkowa Wasa Farin Girki HAUSA FILMS ne na Tashar Arewa 24 wanda yakunshi Harkar yau da kullun ta rayuwar Duniya kamarsu Nema, Harkar Aure, Sana’a, halayen mutane dakuma sauran su.
Film din Kannywood Hausa film 2021 bazasu cikaba inbabu Dadinkowa Wasa Farin Girki saboda yanayin shirin wurin ban DARIYA, Tausayi, munafucci, Kishi dakuma malantar karya data gaskiya, shirin yana nuna halayyar mutane Kai tsaye inda shirin yake zuwa sati-sati.
6. Kwana Casa’in
![]() |
Kwana Casa’in |
Kwana Casa’in babban mashahurin shirin Kannywood Hausa film 2021 ne wanda Ake gudanar dashi karkashin kulawar Tashar Arewa 24 shirin ya kewaye dukkanin Alamurran yau da kullun na rayuwa, kama Siyasa, mulki, yanayin zamantakewa, Hukuma, dadai sauransu.
Shirin kwana Casa’in babban shirine da amfani da manyan gidaje dakuma motoci tareda nuna hallayar yan Siyasa dakuma talakawa.
7. Farin wata
![]() |
Farin wata |
Shirin Farin wata shima yafito amatsayin daya daga cikin FITATTUN HAUSA FILMS na shekarar 2021 inda jarumi Adam A Zango yake jagoranci shirin wanda mutane dayawa suke biyarsa, haka zalika rikici ya kunno kai cikin shirin tsakanin Adam a Zango dakuma Ummi Rahab.
8. Haram
![]() |
Haram web series film |
Haram shima yafito cikin FITATTUN HAUSA FILMS na shekarar 2021, film din ya kunshi Harkar Daba, soyayyar karya data gaskiya, dakuma dauki ba Dadi na bangarori biyu.
Kannywood Hausa film 2021 sun zo mukune da Film din haram saboda cancantarsa dakuma jin ra’ayin jama’a.
9. Boka Africana
![]() |
Boka Africana |
Boka Africana shima Kannywood Hausa film 2021 ne daya yi fice inda yakunshi Harkar Kabilanci dakuma yanayin zamantakewa rayuwar Duniya.
Shirin yasamu daukar Hotuna irin na zamani kamar a Turai kana an kashe kudi sosai a film din dalilinda yasa Agajahub publisher suka sakashi cikin jerin Kannywood Hausa film 2021.
10. Wuf
![]() |
Wuf hausa web series film |
Wuf shima ya shahara sosai inda yakunshi Harkar soyayya, chakwakiya dakuma dabarun samun kudi, hadida cin Amana tsakanin miji da mata.
Shirin yassamu Shiga Jerin Sunayen Fina-finan Kannywood 10 da Agajahub publisher suka zakulo wadanda sukafi fice a shekarar 2021.
Mutane kuma suna neman karin bayani akan wadannan abubu wanda Agajahub publisher zasuyi kokarin ganin sun zakulosu
Who is the best in kannywood?
Ali Nuhu Muhammad best in kannywood industry |
Who is the best actor in kannywood 2020?
Ali Nuhu Muhammad
Ali Nuhu Muhammad |
Adam a zango
Adam a zango |
MARYAM yahaya
MARYAM Yahaya |
Fati washa
Fatima Abdullahi washa |
How can I download Hausa movies?
Most of the hausa movie are being download from YouTube when they upload it but its very difficult to find a single source of downloading hausa movie