Matan Kannywood Da Suka Dauki Hankali a shekarar 2021
Jarin jarumai mata kannywood wanda suke kusan ci mai karfi da iya yan su mata
jarumai wanda a yanzu babu kamar su wajan iya acting da daukar hankalin masoya
da kuma samun damar da kowa ne mutum ke san samu ma’ana dai kudi
wasu kuma da ga cikin su sun ziyar ci daki mai tsarki kuma sun Kai iya yan nasu
maza ko mata kai wani lokacin ma har da yan uwan su da kuma maku san tansu
jaruma wacce ake yayi a cikin manyan jarumai masu tashe
kuma wacce na daya daga cikin mata masu kyau da iya kwalliya da kuma manyan moto ci na hawa
Fati washa ta wallafa wani hotan ta da mahaifiyar ta wanda akai da kagani kasan cewa tana santa sosai
jaruma wacce tafi kowacce jaruma iya rawa da daukar hanlain
kuma taasami lafiya a yan kwanakin nan bayan shan fe lokaci ba lafiya
akwai hotan ta da mahaifiyar ta kai da ka gani kasan cewa suna san juna
jaruma mai daukar hankalin alumma a wannan lokacin a yanzu kuma dai take kara samun masoya
a koda yaushe jaruma Hafsat hoton na da mahaifiyar ta kai da ka gani kasan cewa suna san gunan su
Baya ga sauran jarumai wanda suke da kwakykyawan kusan ci da iya yansu mata