Ministar Buhari ta fada masa cewa duk ‘yan Najeriyar da suka cike tallafin Covid19 sun samu
![]() |
Minister Sadiyya Umar Faruk |
Mai girma ministar kula da jinkan al’ummar Najeriya Hon. Sadiya Muhammad, ta sabarwa damai gurma shugaban kasa Muhammadu Buhari cewa, ma’akatar ta ta gudanar da gagaruman ayyukan jin kai a fadin tarayyar Najeriya.
Saboda ta yi duk mai yuwuwa don ganin cewa tallafin da aka ware domin rabawa matsakaita da masu kananan sana’o’in da suka durkushe sakamakon citar Coronavirus, ya kai gare su inda wasunsu suka ji alert din N500,000 da na N300,000 kuma Alhamdulilla lillahi ta samu nasara a cewarta.
Kamar yadda ta bayyana a taron majalissar zartaswar kasar da aka gudanar a ranar larabar da ta gabata, kunji fa menene ra’ayiyinku shin da gaske kuma kun samu wannan tallafin, idan baka samu ba to ka latsa nan don cikewa za kasa BVN da account number ka Allah ya bada sa’a ameen.