Namijin Duniya Abale Ojo ko Dady Hikima Acikin Shirin Farin Wata Sha Kallo, Karanta Cikakkiyar Tattaunawar Sa Anan
![]() |
Abale Ojo ko Dady Hikima Acikin Shirin farin wata |
Abale yabayyana asalin sa a cikin shirin farin wata sha kallo
Fitacce kuma shahararren jarumin da ake yayi a wannan lokacin musam man ma tacikin fina finai masu dogon zango wato
daddy hikima ya baiyana asalin sunan sa wato mikiya inda yake fitowa a matsayin mai kashe mutane
jarumin dai ya na DA mai gidan sa wanda yake sashi wanan aiki kuma ya na bin umarnin sa ya na aikata abin da yasa shi
kowa Dai ya San idan aka ce mikiya yasan mai ake nufi ma’ana dai Mai hangan ne sa
abale dai wato mikiya acikin shirin farin wata sha kallo ya na cigaba da bada muyin miyar gudin mawa
a cikin aduniya duk da sunyi rigima da mai gidan nasa wato kanabaro sai dai shi ma yaja tasa tawa gar kuma dai Mai gida yazo
Baya ga irin gudin mawar da yake bayar wa a cikin shirin labarina a matsayin daddy ,nan ma kowa yaga yadda hake yi
a yanzu dai babu want jarumi da yakai shi yin fina finai masu dogon zango
kuma Dai mutane da dama suna ganin idan babu shi a cikin shiri yanzu sai kaji suna cewa ai babu Mai gida bazai ba fa
saboda yadda jarumin yariga ya shiga zukatan masoya maza da mata yara da manya