Naziru Sarkin Waka Ya Saka Gasar Million 1 Kyauta
![]() |
Sarkin Waka |
sakin wakar San kano Wanda kukafi sani da naziru m Ahmad ya saka kyautar million 1
Masu jimirin bibiyar mu a kowane lokaci a tasharmu Mai albarka ta hausablogng assalamualaikum warahmatullahi wabarkatuhu
A yauma munzo muku da wani sabon video da muka kawo muku Akan sarkin wakar San kano
Hakq zalika yanzu zamu fara saka muku cikakken video ku kalla kafin mukawo muku gundarin labarin namu
Muna fatan zakuji dadin kallon cikakken video Akan wannan rahoton namu na musamman
Sarkin wakar San kano ya bayyana wani Abu da yake ci Masa tuwo a kwarya
Wanda dadama daga cikin mutane basa tunanin hakan a tsarin rayuwar su
Bugu da Kari sai gashi sarkin wakar San kano naziru m Ahmad ya saka kyautar million 1 Akan abinda yake fada a video da muka saka muku
Muna fatan Allah ya Kara kawo mafita a arewacin Nigeria baki daya
Muna matukar godiya da bibiyar mu a kowane lokaci a tasharmu Mai albarka ta hausablogng takuce a kowane lokaci
KALLI Cikakken Bayaninsa a shafinsa
https://www.facebook.com/sarkinwakah/videos/181196280712537/?app=fbl