NIRSAL MICROFINANCE: Ana Ci Gaba Da Turawa Mutane Sakon Amincewar Rance Marar Kudin Ruwa(Non-Interest Loan) Duba Yadda zakayi Accepting na Loan Din

Sabon shirin Daga babban Bankin Najeriya ta Hannun Nirsal microfinance Bank da aka yi launching ranar 27 ga watan August 2021. 

Tsari ne da za’a bada rance wa mutane domin inganta rayuwarsu kuma babu Kudin Ruwa acikin rancen (non interest Loan) jiya dai mutane da dama sun samu sakon amincewa da rancen su ta hanyar SMS. 

Mafi yawancin mutanan da suka samu wannan sakon amincewa wanda suka nemi na kamfanoni ne wato SME LOAN. 

Kukasancewa yan-yanzu nirsal Microfinance bank sun fara turawa mutane sakon Amincewar basu ra Marar Kudin ruwa duba Hotunan 

Agajahub publishers

2 thoughts on “NIRSAL MICROFINANCE: Ana Ci Gaba Da Turawa Mutane Sakon Amincewar Rance Marar Kudin Ruwa(Non-Interest Loan) Duba Yadda zakayi Accepting na Loan Din”

Leave a Comment

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Scroll to Top