Npower Sunfitarda Sabbabin Sakuna 3 Gameda Kama Aiki, Biyan Albashi Duba Cikakken Bayani Anan

Npower Sunfitarda Sabbabin Sakuna 3 Gameda Kama Aiki, Biyan Albashi Duba Cikakken Bayani Anan.

Npower news

1.  Dangane da ranar fara Aiki Npower ta ware 4 ga watan October a matsayin ranar da kowane maaikacin N-power zaije PPA nashi domin yakai PPA Letter wato takardar fara aiki
3. Bayan haka saiyayi upload na takardar shedar amincewa daga wurinda yakai takardar.
Npower massage

3. Dukda Npower Basu Fito fili sukayi bayani cewa October zasu fara biyaba dukkanin Alamu sunnuna, saboda fara aiki 4 ga watan October yana nuna cewa watan October ne za’a fara biyan kudin Npower.
A ka’idar aikim gwamnati babu yanda zaayi ace anbiya daga Wannan watan na satunba saboda har shabiyar 15 gawata ta wuce ba’a fara Aiki ba donhaka October ce daidai da ka’idar fara biyan kudin Npower.
Kukasance da Agajahub publisher domin Samun Ingantattun Labarai Akan kannywood Npower dakuma gurabun Aiki. 
Zakuma ku iya join na whatapp group namu domin Samun Ingantattun Labarai.
You can now join our whatapp group for Letest update about Npower news, Nigeria and many more
Agajahub publishers

Leave a Comment

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Scroll to Top