Real Madrid Tabayyana Sabon Fitaccan Dan Wasan Da Zata Dauka Akaka Mezuwa
![]() |
Real Madrid Tabayyana Sabon Fitaccan Dan Wasan Da Zata Dauka Akaka Mezuwa |
Real Madrid tabayyana sabon fitaccan dan wasan da zata dauka akaka mezuwa
Kungiyar kwallow kafa ta Real Madrdi tafitar da sanarwa cewa tabayyana wani fitaccan dan wasa da zata dauka akaka mezuwa sakamakon rashin jituwa
Kungiyar kwallow kafa tw Real Madrid din bayan gazawa sannan tattabar da daukar Kylian Mbappe ko akaka mezuwa abune me matukar wahala sakamakon rashin jituwa dake tsakanin Naseer din shugaban kungiyar PSG dakuma shugaban kungiyar Real Madrid florentino perez
Kamar de yadda kuka sanin akwanakin baya shugaban kungiyar ta Real Madrid sunyi cacar baki gameda cusan ra’ayi wanda har naseer din ye ikirarin daure shugaban kungiyar ta Real Madrid din
A yanzu de kungiyar kwallow kafa ta Real Madrid tafitar da Mohammad Salah amatsayin dan wasan da zata dauka akaka mezuwa idan bata dauki Haaland ba ko Kylian Mbappe ba
Liverpool a yau tafitar da cewa abune me matukar wahala ga kungiya ta iya kara tsawaita contract din dan wasan wanda hakan yasa itakuma Real Madrid tafara tuntubar dan wasan